10 Crypto Opportunities

Damarmaki Guda Goma  Da Crypto Yazo Mana Dasu (10 Crypto Opportunities)

1.Traiding!masu ilimin Traiding suna amfani da wannan damar suna samu riba mai tsoka tareda rufin asirin kansu ta hanyar ilimin da suke dashi na traiding.

2.Holding! Mutane da yawa sunayin Hold a Crypto kuma su samu kudade mai yawan gaske da yawan masu kudin kudin Crypto ma sun sameshine ta hanyan holding domin shine hanyan da yafi ko wata hanya bada kudi a iya sanina amma ba ko wani abu ake hold ba but knowledge is the best.

3.Aidrop/Mining! Wadannan wasu hanyoyine da ake samun free money a Crypto wanda wasu dayawa sukanyi arziki saboda Aidrop da mining wanda wannan wani dama ne na musamman da Crypto ya bayar wa duniya baki daya domin ko ba kayin Crypto  gadan gadan  zaka iya wadannan guda biyun.

4.Farming! wani hanya ne da yan Crypto suke amfani dashi domin samun yan sulalla ba tareda bata data abanza ba  shima din Crypto ne yasamar dashi.

5.Staking! wani hanya ne da yan Crypto suke invest and earn with zero risk at time’s amma wannan nanmsu kudi ne indai kudin kakeson samu sosai dashi shima din dai Crypto ne yazo dashi.

6.Arbitrage! wata dabara ce da yan Crypto sukeyi wajen sayan dala daga wasu platform’s to Crypto platform’s domin samun riba maybe by using ATM card kodai yin shopping ta hanyan wasu platform’s zuwa sayar dashi duka dai zuwa Crypto platform’s ko kuma sayan coin between exchangers and sent it to another to get profit shima dai analysis is the best.

7.Refrel Program! Wani hanya ne da Crypto ya samar wanda ko ba kada ko sisi indai kanada community musamman in kanada dan ilimin da kake basu to lallle zakake  amfana insha Allah ku tambayi Influencers din mu su baku labari

8.Black market(Bumburutu)! Wata dama ce na musamman da yan Crypto suke amfani da ita wajen saya da sayarwan coins ko dai kafin launch saboda potential dinsa ko dai anyi launch ko wanne da gaciki yana iya faruwa kuma shima ba karamin kudi ake samu dashi ba Amma ku tambayi Yan Bumburutun mu su baku labari. 

9.Validating! Wani hanya ne da ake samun makudan kudade ta hanyan Validation din transaction masu project din suna biyanka kai kuma kana kwashewa wannan akwai bayani sosai akansa.

10.Promoting! Wanann hanyan yakan taikata ne kadai izuwa ga sanannu mutane ko kuma masu imili sosai wanda su aikin su Promoting project ne wa duniya wanda daka bisani  abiyasu kudade masu yawa wannan yana bukatan community domin zama promoter hatta Kamfanoni ma sunkamyi promoting a biyasu.

Duka wannan hanyoyin guda Goma zaka iya gwadawa domin kaima ka amfana da da Crypto Opportunities ko Blockchain technology domin babu wani abun da dan Adam zai iyayi wanda kaima in kasa kanka da taimakon Allah ba zaka iya shi ba.
Kuma Wannan ba duka ba kenan akwai wasu hanyoyi da yawa wanda ban kawo su ba kuma akwai wanda duka sunayin waddannan abubuwan.

Alhamdulillah madallah da ni’imar Crypto Madallah da ni’imar Blockchain technology
All the way Knowledge Is the Best.李

Ibrahim Shuaibu

Mai da martani